Cooking Instructions
- 1
Ga wake nan 3cups
- 2
Nasashi ruwa yaɗan jiƙa kaɗan saina surfa a turmi
- 3
Sai azuba ruwa a ɗauko colander afara wanke waken
- 4
Bayan angama wanke waken sai asashi cikin ruwa ya jiƙu kaɗan
- 5
Sai azuba tattasai da albasa a markaɗa
- 6
Ga ƙullin waken nan da kayan haɗinsa, anan na nuna ƙwai 3 amma 6 akayi amfani dashi
- 7
An haɗa komai da komai acikin ƙullin
- 8
Sai a motse da kyau kafin afara zubawa acikin inda zaa dafa
- 9
Anan anzuba acikin tin, sai a ɗora ruwa a tukunya sai ajerasu, idan yakusa dahuwa sai a sauke
- 10
Bata idasa dahuwa ba sai a sauke afasa ƙwai asa su tattasai ja da tsanwa dasu curry sai a kaɗa ƙwan sosai
- 11
Sai azuɓa ruwan ƙwan acikin moimoi ɗin sannan sai a maida a wuta yaƙara dahuwa
- 12
Bayan ƙwan saman yadahu sai a sauke
- 13
Sai azuba a plate, a chan akwai yankakken tumatir da albasa sai sauce da yaji
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes
-
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
-
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
-
More Recipes
Comments (4)