Fried rice

Amcee's Kitchen
Amcee's Kitchen @Amina69
Zaria,kaduna State

#friedricerecipecontest.wow today is my first day of trying fried rice and it test yummy

Fried rice

#friedricerecipecontest.wow today is my first day of trying fried rice and it test yummy

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Rice (2 cups)
  2. Carrot (3 medium)
  3. Onion (2 medium)
  4. Tattasai (6)
  5. Maggie (5)
  6. Curry (1 tspn)
  7. Peas (1/2 cup)
  8. Oil (1/2 cup)
  9. Liver
  10. Pinchsalt

Cooking Instructions

  1. 1

    Ga ingredients din da zaki bukata

  2. 2

    Da farko zaki wanke liver sai kisa ruwa sai ki dafa yayi 5mins kisa Maggie, inyayi sai ki sauke ki yanka shi kanana

  3. 3

    Sai ki goge bayan carrot ki wanke kisa a tukunya ki dafa na 1min inyayi sai kisa a colender

  4. 4

    Zaki wanke peas sai ki dafa na 5min sannan kisa a colender

  5. 5

    Zaki wanke tattasai ki cire dattin ciki sai ki yayyanka kanana,sai ki dauki onion guda daya ki yanka kanana, sai dayan kiyi slice dinshi

  6. 6

    Zaki sa salt acikin rice sai kisa ruwa ki wanke sosai kisamu colander kisa aciki ruwan ya tsane

  7. 7

    Ga rice din yasha iska sai kisa 2tbspn na oil sai kisa rice aciki

  8. 8

    Sai kisa curry aciki ki soya kaman 2mins inyayi sai kisa a colender

  9. 9

    Zaki sa oil a tukunya sai kisa onion aciki ki soya sannan kisa tattasai aciki ki soya

  10. 10

    Inyayi sai kisa ruwa 3,1/2 cup, sai kisa Maggie da liver

  11. 11

    Sai kisa peas ki barshi yayi 5mins

  12. 12

    Inyayi sai kisa rice aciki ki juya sosai sai ki barshi yayi

  13. 13

    Inya kusan tsotsewa sai kisa carrot da slice onion ki juya so hade sai kisa wuta a low heat ki barshi yayi

  14. 14

    Gashi yayi sai ki sauke kiyi serving

  15. 15

    Injoyed your fried rice

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amcee's Kitchen
on
Zaria,kaduna State
cooking is my fav
Read more

Similar Recipes