Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsFlour
  2. 1/2 cupsugar
  3. 1 tbspnyeast
  4. pinchSalt
  5. Warm water

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tankade flour kisa sugar da yeast da gishiri kadan

  2. 2

    Saiki kwaba da ruwan dumi kada yayi ruwa Kuma Kar yayi tauri daidai saiki aje a rana ki rufe yai awa 1 zuwa biyu

  3. 3

    Saiki daura mai a kasko kidinga gutsura kina soyawa amai

  4. 4

    Idan yayi brown both side saiki kwashe kina iya Sha da tea ko ci da zuma

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
on

Comments

Similar Recipes