Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Yam
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tumatir
  5. Kayan dandano
  6. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki fare doya(yam)ki wanke ki yanka ki zuba a tukunya ki sa gishiri kadan idan ta dahu sai ki sauke doya tayi

  2. 2

    Stew zaki markada attaruhu da tumatir ki zuba mai a wuta idan yayi zafi sae ki xuba kayan miya ki yanka albasa ki zuba kayan dandano idan ta soyu sai a sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Khalid
Maman Khalid @cook_14995143
on
Kano
l LOVE COOKING
Read more

Comments

Similar Recipes