Spaghetti & egg source

4 cooks are planning to make this
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da fari zaki daura ruwanki inya tafasa saiki zuba mai kadan ki juye taliyar ki zuwa 5 to 8 minutes saiki tace ki dauraye ta da ruwa saiki bashshi ya tsane saiki juye a flask.

  2. 2

    Zaki gyara attaruhu da tattasai da albasar ki kiyi grating dinshi saiki kara yanka wata albasar ki ajiye a gefe saiki kara grating wata albasar again saiki wanke kifinki ki yayyanka.

  3. 3

    Zaki daura tukunyar ki, saiki zuba mai aciki in yayi zafi saiki juye kayan miyanki ki jujjuya saiki kuye kifinki aciki ki zuba albasa da maggi da dan gishiri kadan ki rufe zuwa 10 minutes saiki bude ki kara juyawa ki rage wutar tsahon 3 minutes saiki duba in mai ya fara fitowa saiki fasa kwanki a bowl ki juye dakakkiyar albasar ki ki kada saiki juye cikin miyar ki kimaida murfin ki rufe tsahon 3 minutes saiki jujjuya ki kara rufewa har tayi zaki iya kara onga in maggin ki baiji ba.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
on
Kano
I was born in kano state
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes