Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tafasa ruwa kisa salt da mai sannan kisa spaghetti. Ki barta ta nuna zuwa 5mins. Saiki zuba mata ruwan sanyi ki tace. Ki kuma maidata ruwan ya tsane.

  2. 2

    Kiyi blending kayan miyanki, ki yanka albasa.

  3. 3

    Ki tafasa namanki da kayan maggi, bay leaves, ginger.

  4. 4

    Ki fere dankalinki ki mashi yankan suya saiki tafasashi da salt.

  5. 5

    Ki soya mai da albasa sama sama, saiki zuba kayan miyan ki barshi ya fara dahuwa sosai saiki zuba namanki, maggi, bay leaves, salt, onga and curry powder ki barshi yay ta dahuwa. Saiki zuba par boiled potatoes dinki ya nuna.

  6. 6

    Kiyi serving da boiled egg.

  7. 7

    Ki tafasa namanki da Mayan maggi, bay leaves, ginger.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
on
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes