White spaghetti and macaroni with tomato sauce

Bilqees Kitchen
Bilqees Kitchen @cook_16388478
Gombe

White spaghetti and macaroni with tomato sauce

Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    A cikin tukunya zaki saka ruwa idan ya tafasa sai ki saka takiyarki da macaroni ki juya saboda kar ya dunkule. Sai ki per boiling.

  2. 2

    Idan yayi per boiling din sai ki sauke a wuta ki wanke starch din sai ki miyar wuta saboda ya qarasa dahuwa sai kisa dan gishiri.

  3. 3

    A cikin pan kisa yankaken tumatur dinki da albasa da attaruhu da mai da curry da Maggi da soyayyen namanki ki soyasu gaba daya a wuta har sai ruwan tumatur din ya soye.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bilqees Kitchen
Bilqees Kitchen @cook_16388478
on
Gombe

Similar Recipes