Dan wake.(Son of beans)

Badawees_Bakery
Badawees_Bakery @cook_14241181
Jan Bulo Kano

Dan wake is a traditional food, mostly in the northern region.

Dan wake.(Son of beans)

Dan wake is a traditional food, mostly in the northern region.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4 tinFlour
  2. Potassium. (Kanwa)
  3. Baobab leaves 4 tblspn(kuka)
  4. Oil
  5. Pepper (yaji)
  6. Maggi
  7. Tomatoes
  8. Onions
  9. Eggs

Cooking Instructions

  1. 1

    Farko zaki jika kanwar ki a dan roba. ki zuba ruwa a tukunya ki dora akan abun girki.

  2. 2

    Ki samu kwano, roba ki tankade flour & kuka, sai ki jujjuya.sannan ki kawo ruwan kanwar ki da kika tace ki kwaba flour dashi, kada kwabin yayi ruwa ko tauri.

  3. 3

    Idan ruwan ki ya tafasa, sai ki samu cokali (table spoon), kina diban wannan kwabin kina sawa a tafasasshen ruwan dake kan wuta. (Zaki iya jefa dan wake da hannu)

  4. 4

    Bayan kin gama zaki barshi yayi kaman 5_8 minutes dan ya dahu. Sai ki samu ruwan sanyi (amma bana fridge ba) ina nufin normal ruwa na girki. Ki tsame dan waken daga ruwan zafi zuwa na sanyi.

  5. 5

    Daga nan sai zubawa a plate, ki zuba mai da sauran kaya, sai Chi. Aci lafiya 😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Badawees_Bakery
Badawees_Bakery @cook_14241181
on
Jan Bulo Kano
Been close to the kitchen is my inspiration.. Creativity always makes you great..
Read more

Comments

Similar Recipes