Coconut gullisuwa

Amcee's Kitchen
Amcee's Kitchen @Amina69
Zaria,kaduna State

Try it and thank me later its so yummy#bakeout

Coconut gullisuwa

Try it and thank me later its so yummy#bakeout

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Powder milk (1 cup)
  2. Sugar (6 tbspn)
  3. Coconut (1 medium)
  4. Oil for frying
  5. Onion

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki bare bayan coconut ki wanke sai ki samu greater kiyi grating ta gurin kanana

  2. 2

    Zakisa coconut din a pot ki soya kaman na 5mins sai kisa sugar 1tbspn ki kara soyawa na 2 mins ba'a barin shi juyawa zakiyi tayi har sai yayi golden brown

  3. 3

    Sai ki samu bowl kisa powder milk,coconut da sugar, ki juya su sosai sai ki buda tsakiyan

  4. 4

    Zaki sa ruwa aciki ki kwaba kar yayi karfi kuma kar yayi ruwa kaman haka, sai ki samu chopping board da leda kisa kwabin akwai kiyi fadi dashi

  5. 5

    Zaki samu murfin bottle ki rinka mannawa kina cirewa har ki gama

  6. 6

    Zaki sa oil a pan kisa onion inyayi zafi ki cire onion sai kisa gullisuwan aciki ki soya har sai yayi golden brown a low heat aci dadi lafiya

  7. 7
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amcee's Kitchen
on
Zaria,kaduna State
cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes