Shareded beaf

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

inasan naman nan kamma akan jalop akwai dadi # Kano golden Efron.

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

minti 40 mins
6 servings
  1. nama gram 1
  2. 6karas
  3. Koran wake rabin gwan gwani
  4. 5 attaribu
  5. 1 albasa
  6. 3 tafarnuwa
  7. 1 danyar chitta
  8. corn floor 2spn
  9. cube 6
  10. 3 Jan tattasai
  11. 3 koren tattasai

Cooking Instructions

minti 40 mins
  1. 1

    Dafarko zaki wanke namanki, saiki dora a wuta, kissa albasa, tafarnuwa, chitta, da dan gishiri kibarshi ya tafasa sannan saiki sauke ki barshi ya huche.

  2. 2

    Sannan saiki yayyanka namanki, da koren tattasai, da albasa, da Jan tattasai,karot,sannan kimaida naman,wuta ki zuba masa ruwan naman, kibashi lkc ya dauko dahuwa saiki zuba kayan dakika yayyanka aciki kisa magi, saiki barshi ya dahu yadda kikeso.

  3. 3

    Idan ya dahu saiki dama corn floor, dinki ki zuba inyayi kaurin da kikeso saiki sauke shikenan.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments (4)

Ummusulaim Abdullahi
Ummusulaim Abdullahi @cook_15813488
Tnx
Amma ki fada mana corn flour da hausa pls.

Written by

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
on
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Read more

Similar Recipes