Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki yanka awaran kanana kanana, sai ki zuba kwai aciki ki motsa su hade ki saka yankakken red pepper da onion sai kisa spices da seasonings ki motsa

  2. 2

    Ki zuba mai kadan a frying pan ki zuba hadin sai kiyi shallow frying din shi

  3. 3

    Ki dora mai a wuta kisa jajjagen hot pepper da red pepper, sai kuma ki yanka onion da red pepper kisa, add spices and seasonings, idan suka soyu ki sauke

  4. 4

    Zaki iya saka sauce din acikin awaran ki hade ko kuma zaki iya zuba ta agefen awaran

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bilqees_Koko
Bilqees_Koko @cook_16339570
on
Sokoto State
_bilkisu Abubakar_ cooking is bae😍❤️
Read more

Comments

Similar Recipes