Sinasir na semovita

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

My daughter like it harda cemin mummy I love u I love ur food😁

Sinasir na semovita

My daughter like it harda cemin mummy I love u I love ur food😁

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

z
  1. Semovita 1 cup kofifa fa na tea
  2. Gishiri kadan
  3. Yeast 1tpsn
  4. Sugar 1 tpsn
  5. Madara 1tpsn
  6. Albasa & baking powder
  7. 1egg
  8. Sai worm water

Cooking Instructions

z
  1. 1

    Zaki samo roba ki zuba kayan hadin banda albasa da baking powder sai ki kwabasu da ruwan dumi ki aje a rana ya tashi sai ki yanyanka albasa a kai kisa kwai da madara ki karabkwabawa sai ki fara soyawa

  2. 2

    Zaki

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
on
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Read more

Comments

Similar Recipes