Yam bolls

Momyn Areefa
Momyn Areefa @cook_16324277
Bauchi

Inasonshi sosai Dan mijina yanaso ...inayawan yinshi da kunun gyada.

Yam bolls

Inasonshi sosai Dan mijina yanaso ...inayawan yinshi da kunun gyada.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Doya
  2. Mangyada
  3. eggs
  4. Tattasai
  5. Attaruhu
  6. Albasa
  7. Spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zakisamu doyanki me kyau ki fere...nasamu tukunya na me kyau nawanke na daura a wuta

  2. 2

    Bayan doyana ya nuna nasauke na ajiye a gefe..na dauko kayan miyana attaruhu albasa tattasai na jajjaga sainadaka doyana a ciki..na daka shi daidai yanda nakeso..nasasu spices dina na hada na chakuda..

  3. 3

    Saina fasa eggs dina ynda zai,isheni na kada.na mulmula doyana dayake gefe..NASA a ciki INA juyawa..na daura mai a wuta na ynka albasa yyi zafi nafara suya in yyi brwon saina kwashe..harnagama duka.shikenan,zaki iyacinshi da kunun kwakwa ko kunun semo ko Abu me sanyi.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Momyn Areefa
Momyn Areefa @cook_16324277
on
Bauchi

Comments

Similar Recipes