Dansululun alabo
Dansululun alabo Nada dad'i da dandano
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za'a kwa6a garin alabon da ruwa da gishirin
- 2
Kwa6in yayi kamar na cincin
- 3
Sai a mulmula,a d'ora ruwa a wuta
- 4
Idan ruwan ya tafasa a zuba mulmulallan garin alabon
- 5
Sannan a zuba cikin tafasasshen ruwan, a rufe, idan ya nuna a sauke, a zuba cikin ruwan sanyi
- 6
Sannan azo a jajjaga kayan miyar, a soya manja, azuba had'i da Magi maitauraro Dan gishiri, a rik'a juyawa ahankali har ya d'an soyu, Sannan a sauke aci da D'ansululun.
- 7
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Dan sululu
Na kan yi Dan sululu da safe ko da Rana Dan nishadi yara na suna son shi sosai. Sa'adatu Kabir Hassan -
-
Danwake
Danwake ya kasance daya daga cikin abincin mu mu hausawa da muke yi lokaci lokaci don shaawa da kuma dadinsa.yara suna murna kwarai a duk lokacin da suka ji ance yau zaayi danwake. #danwakerecipecontest karima's Kitchen -
Dan waken gargajiya
#dan-wakecontest,ina son dan wake,musamman Wanda akayi shi a gàrgajiyance,domin ingañcinsa a jikin mu da lafiyàr mu. Shiyasa nima na hada nawa na gargajiya. Gà dadi ga dàndano. Salwise's Kitchen -
Soyayyar shinkafa da soyayyen naman kaza mai da hadin kosilo
Abincine mai dadi da dandano ga kayatarwa a ido Umma Sisinmama -
Dan waken alabo da fulawa
#Dan-wakecontest,ana iya sarrafa dan wake ta hanyoyi da dama,kuma yayi dadi da dandano,shiyasa nima na sarrafa na alabo da fulawa,hakika yayi dadi da kuma tauri gami da sul6i. Salwise's Kitchen -
-
Kosai
Kosai abinci ne mai dadin gaske Ina matukar son inyi kumallo da kosai saboda rike ciki da Kuma dadin sa a baki 😋😋#kosairecipecontest chef_jere -
-
-
-
-
Shinkafa Da Wake A Zamanacce😜(Garaugarau)
Shinkafa da wake abinci mai tarin asali tun daga zamanin iyaye da kakanni,yana da matuqar dadi ga riqe ciki🤗da zamani yazo sai yh zamanattashi ake sanya masa kayan lambu da sauran su. Ni da iyali nah muna matuqar son wake da shinkafa bare mai gida nah indai nayi masa tana qayatar dashi😘😁#Garaugaraucontest Ummu Sulaymah -
Teba da soyayyar miya
#Sahurrecipecontest# Gaskiya ni macece,mai son kirkirar abu,shiyasa na yi wannan Teba mai alamar ZUCIYA,a lokacin SAHUR dina.Tare da soyayyar miya mai dandano. Salwise's Kitchen -
Sauce din naman akwiya
Inason naman akwiya yana da dadi sosai ga kamshi da dandano na daban. mhhadejia -
Gasasshen nannadadden burodi mai kifi
Wannan abinci na yishi ne don siyarwa....nayi amfani da kifin gwangwani amma za a iya yinshi da kifi sukumbiya,nima dashi na saba yi yau na rasashi a inda nake shi yasa....ga yadda nayi nan a qasa ko kuma zaku amfana dashi.Ayi dahuwa cikin farinciki😊❤ Afaafy's Kitchen -
Farfesun kayan cikin saniya
Shi wannan farfesun kayan cikin yanada matukar dadi,mutane suna sanshi manya da Yara, musamman inya nuna,yana zamawa marasa lfy Abu na farko da zasuci Dan su Sami dandano,wasu suna cin shi haka susha romon,wasu kuma zubawa suke a wata miyan,wasu kuma sucishi da biredi, farfesurecipecontents# Zuwairiyya Zakari Sallau -
Parpesun Kifi Na Zamani😋🤗
Parpesu wani abu ne mai kwantar da hankali da kuma dawo da dandano na baki. Wannan parpesun naji dadin shi ni da iyali nah harma sun buqaci in sake musu saboda ya bada dandano mai dadi ga kuma yayi kyau a ido ga mai chi zaiji dadin chin shi. Yar uwah ki gwada zaki gode min🤗😜#Parpesurecipecontest Ummu Sulaymah -
-
Tuwon dawa da miyar Guro
#SokotostateRanar juma'a ta musamman ce hakan yanasa inyi girki na musamman. Butter yana qarama turo gardi da dandano Walies Cuisine -
-
Kosan Rogo mai naman kaza
Mata an sanmu da hikima da yan dabaru musamman a Madafi(kitchen). Koda yaushe idan abu ya saura ina niman hanyar sarrafashi ta yanda zaa ji dadi da shaawan ci. Wannan kosai na yishine da sauran soyayyen naman kaza. #Kosairecipecontest Yar Mama -
-
-
Kosan rogo mai naman kaza
Matan an san mu da hikima da dabaru a madafi(kitchen). Hakan yasa muke sarrafa abubuwa da sukayi saura zuwa wasu ababen daban. Sauran naman kaza soyayye dashi nayi. #kosairecipecontest Yar Mama -
Alkama da wake
Assalamu Alaikum barkanmu da wannan lokaci watani Daya bani samun Yin posting Alhamdulillah mundawo ,wannan girki da kuke gani girkine Mai Kara lafiya musamman gamasu regem ko diabetes zaya iya amfani da shi insha Allah ummu tareeq -
-
-
Kosai
Kosai nada matukan mahimmanci ajikin dan adam musamman anso a rinka na ma yara ,saboda wake kuma na hada da kwai ,wake nada mahimmanci saboda protein ne iyalaina nason kosai musamman inyi shi da kunun tamba #kosaicontest Amcee's Kitchen -
Fateera da miyar kwai
Inason duk abinda akai da filawa shiyasa nake son duk abinda akai da filawa Zainab Lawan
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7910942
sharhai