Cooking Instructions
- 1
Zaki tankade flour dinki,sannan kisa butter da sugar kita juyasu harsai ya narke sannan ki fasa kwai akai shima ki juya
- 2
Saiki zuba flour ki akai ki zuba ruwa rabin kofi akai ki jujjuya sosai kisa baking powder da madara shima ki jujjuya
- 3
Kisa flavour cokali daya,ki dora pan dinki akan wuta da dan mai kadan kke zubawa ki rufe saikinka yayi kwayaye asaman saiki juya haka zaki tayi harki gama
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Thai Street Snack • Thai Street Style Tokyo Pancake• Khanom Tokyo with custard cream Thai Street Snack • Thai Street Style Tokyo Pancake• Khanom Tokyo with custard cream
🟡Full Recipe Here : https://youtu.be/HE4tiehpnxo ThaiChef food by chef Peach -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7996189
Comments