Jellof rice

Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
Sokoto

It test really good,give a try

Jellof rice

It test really good,give a try

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zuba mai atukunya,zuba thyme,yanka albasa y soyu.

  2. 2

    Zuba jajjagen kayan miyarki,barshi y soyu

  3. 3

    Tsaida ruwan sanwa,saka curry, magi da gijiri. Barshi y tafasa

  4. 4

    Zuba wankakkiyar shinkafarki, motsa ki bar ta ta dahu

  5. 5

    Idan ta kusa tsanewa saka alayyahu da kk yanka da albasa ki motsa,

  6. 6

    Ki rufe y dahu tare da shinkafarki.

  7. 7

    Idan tayi sauki sauke.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
on
Sokoto
cooking is my passion
Read more

Comments

Similar Recipes