Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Naman kaza
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Curry
  6. Mai
  7. Maggi d gishiri
  8. Kayan kamshi

Cooking Instructions

  1. 1

    A wanke attaruhu d albasa sai a Yi greating din su sai Doratukunya a kan wuta a zuba Mai d albasa a Dan soya kadan sai a zuba attaruhu d albasa d aka yi greating a soya idan y Dan soyu sai a zuba ruwa dai -dai yadda zai dafa shinkafa idan y tafasa sai a wanke shinkafa a zuba sai a zuba Maggi d Dan gishiri kadan d Kuma curry d kayan kamshi sai a juya sannan arufe a barta ta dahu Amma kar a cika wuta t Yi yawa idan ta dahu sai a sauke sai a daukko kaza d aka Riga aka dafa sai a soya a Mai sai a ci

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ummu hamid
Ummu hamid @ummuhamid_5990
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes