Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kifi
  2. Albasa
  3. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Na wanke kifin na barshi ya tsane na 6are tafarnuwa na goga ta nasa cikin kifin na jujjuya ta cikin kifin ta shiga sosai na sa gishiri kadan

  2. 2

    Se nasa mai a wuta yayi zafi na sa kifin na soya da nagama soyawa se nasamu attaruhu kadan na goga shi na sa mai kadan na soya sama sama se juyeshi kan kifin na gauraya na yan ka albasa a kai

  3. 3

    S

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman fuad Adamawa State
on

Comments

Similar Recipes