Moimoi with fish and vegetable soup

Asmau Maikaba
Asmau Maikaba @cook_16090052
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Maggi
  3. Spices
  4. Curry
  5. Tafarnuwa
  6. 1egg
  7. Palm oil
  8. Little oil
  9. Attaruhu
  10. Tattasai
  11. Albasa
  12. Onga Stew
  13. Dafaffen kwai(optional)

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu wakenki nayin alala ki jikashi for 10-15min,saiki surfashi ki wanke duka bawon ya fita,saiki zuba attaruhu da albasa da tattasai kikai a markado miki ko kuma ki markada a gida.

  2. 2

    Idan an kawo markaden saiki zuba maggi,spices,curry,tafarnuwa,dafaffen kwai,onga stew.Idan na man kuli zakiyi saiki zuba ruwa a kullin da dan yawa(preferably ruwan dumi),idan na manja ne baya son ruwa da yawa.

  3. 3

    Saiki juya duka kayan ya hade,saiki samu farar ledarki ki kukkulla ko gwangwani,saiki zuba ruwa a tukunya ki sassaka ki rufe.

  4. 4

    Idan alalar ta dahu zakiga ta bar jikin ledar,saiki cireta.Zaki iya cinta da yaji ko da sauce.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asmau Maikaba
Asmau Maikaba @cook_16090052
on

Comments

Similar Recipes