Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Nikakken nama
  2. Gurasar shawarma
  3. Maggi
  4. Kayan kamshi
  5. Mai kadan
  6. Cream salat
  7. Kabeji
  8. Karas
  9. Albasa
  10. Cocomber

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisa nikakken namaki akasko kisa mai kadan kisa maggi curry gishi kita juyashi

  2. 2

    In namanki yayi saiki sauke shi

  3. 3

    Saiki yanka kabeji karas cocomber albasa ki wanke

  4. 4

    Saiki sa mu gurasarki kishafeta da bama sski saka nama a tsakiya ssiki dora su kabejinki asama ki yaryada cream salat kadan ki nadeta uwa tabarma

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 Real_shaxee
Real_shaxee @cook_16861642
on
Kano

Comments

Similar Recipes