Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3 cupsflour
  2. 3 teaspooncornflour
  3. 1 tablespoonbaking powder
  4. Pinchsalt
  5. Water
  6. 1egg(optional)

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki tankade flour dinki,ki zuba corn flour,baking powder,salt da egg.saiki kwaba kamar kwabin wainar flour amma yafishi kauri kadan.

  2. 2

    Saiki dauko non stick frying pan dinki,sai brush dinki nayin spring rolls(brush din paint ma nayi) saiki dora pan dinki a wuta idan ya dau zafi saiki dauko shi ki saka brush dinki a cikin kullin ya debo kullin kina shafawa a cikin pan din in a circular form saiki maida kan wuta,wutar bamai ci da yawa ba,idan yayi da kanshi zakiga ya dago saiki cire da hannu ki kuma shafa wani.

  3. 3

    Saiki zuba fillings dinki a ciki ki nada,fillings din ana saka cabbage sauce ko nama.Saiki soya a mai.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asmau Maikaba
Asmau Maikaba @cook_16090052
on

Comments

Similar Recipes