Simple salad

1 cook is planning to make this
Ummu hamid
Ummu hamid @ummuhamid_5990
Kano
Edit recipe
See report
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    A wanke salak a yanka shi a ajiye a gefe

  2. 2

    A yanka cabbage a wake shi a bar shi ya tsane

  3. 3

    A fere carrot a wanke sai a gurza a greater a ajiye a gefe a wanke cucumber a yanka ta kanana a wanke tumatur a yanka shi kanana a ajiye a gefe

  4. 4

    A Sami babbar ruba a zuba salak d cabbage d sauran kayan d aka yanka a hadasu gaba daya a juya su a ci da abincin ake so idan zaci sai a zuba mayonnaise a kan salak

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Ummu hamid
Ummu hamid @ummuhamid_5990
on
Kano
I love cooking
Read more

More Recommended Recipes