Macaroni soup

#sokotostate. Wannan hadin yayi matukar dadi sosai😋,gashi yaji albasa da zogale sai kuma nayishi da ruwa ruwa,hmm gaskiya yayi matukar dadi sosai
Macaroni soup
#sokotostate. Wannan hadin yayi matukar dadi sosai😋,gashi yaji albasa da zogale sai kuma nayishi da ruwa ruwa,hmm gaskiya yayi matukar dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko abinda zaki farayi,ki fige zogalarki ki gyarata da kyau,saiki wanketa da gishiri ki aje gefe. Ki yanka albasa iya girman da kike bukata itama ki aje gefe daya
- 2
Sannan saiki wanke tarugu da tattasai kiyankasu,kizuba acikin turmi ki jajjagasu tareda tafarnuwa
- 3
Saiki aza tukunya akan wuta,ki zuba mai aciki,saekisa nama aciki da albasa kadan kidan soyasu sama sama kamar mintuna biyar,saiki zuba jajjagen da kikayi akici kisoya,ba dole sai ya soyuba
- 4
Sannan ki zuba ruwa iya yawan da kike bukata. Kisa maggi,gishiri da curry ki rufe tukunyar kibashi wani lokaci ya tafasa
- 5
Bayan ruwan sun tafasa,saiki zuba macaroni aciki kuma lokacinne zaki zuba zogala tareda macaroni. Banason zogala ta dahu sosai tayi laushi shiyasa na zuba tareda macaroni
- 6
Zaki bashi kamar mintuna goma macaroni tana dahuwa,sai ki zuba albasar da kika yanyanka ki motsa. A wannan lokacin zaki iya kara ruwa idan sun rage da yawa,saboda tayi romo-romo
- 7
Idan tayi yanda kikeso saiki kwashe. Idan kinaso kiji dadinta kada kibari ta dahu tayi laushi sosai. Enjoy 😋😋
- 8
Hmmmm,dadi musamman kika hado da albasa da zogala da romon. Kicida da zafi zafi yafi dadi
Similar Recipes
-
Jollof din macaroni
Wannan macaroni tayimin matukar dadi sosai,nida family dina munji dadinta sosai muka hadata da dafaffen kwai. #sokotostatefirdausy hassan
-
Macaroni mai zogala
#sahurrecipecontest. Nayi wannan abincinne saboda sahur,alokacin sahur banason cin abu mai nauyi,nasaka zogale aciki kuma tayi matukar dadifirdausy hassan
-
-
Soyayyar miya mai albasa
#PIZZASOKOTO. Wannan miyar tana matukar min dadi sosai,musan lokacin da albasa take arha zanyankata iya yanda nakeso na zuba aciki,dadi😋kinaci kina tauna albasa Samira Abubakar -
Nama mai kwai
#team6breakfast. Gaskiya wannan hadin naman mai kwai yayi matukar yin dadi sosai,inason akoda yaushe na dinga kirkirar wani girki mai dadi kuma mai sauki Samira Abubakar -
Hadadden kwadon zogala(datun Zogala)
Wannan hadin zogala yayi matukar dadi sosai,ga saukin hadawa,haka kuma yanada karin jini. Iyalaina Sunjidadinta sosai kuma sun bukaci na kara yimusu irinshi Samira Abubakar -
-
Yellow macaroni with stew
Inason macaroni da Miya sosai 😋 Zaki iyama Yara idan zasuje school Koda breakfast ma Zyeee Malami -
-
Pepper chicken
Wannan harin kazar yayi matukar dadi,kuma iyalina sunji dadinta sosai tareda yabawa Samira Abubakar -
Kunun Aya
Ina son kunun aya Amma ban taba yin ta da dankali ba sai Wannan karon kuma ba laifi yayi dadi Masha Allah Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Kwadon yakuwa
Hadin yanada dadi sosai ga kara lfy. Kwadon yakuwa yana daya daga cikin abincin gargajiyan da ake cinsa a mararce. Khady Dharuna -
Miyar egushi
Wannan miyar egushi tayi matukar dadi sosai musamman kika hadata da tuwon semo ko kuma tuwon shinkafa. Iyalina suna matukar son wannan miyar egushin 😋😋 Samira Abubakar -
Jollof din macaroni
Girki maisauki musamman Idan mutum ya gaji ko kuma ya dawo daga makaranta ko wurin wiki yanaso ya data Abu mai sauki sai yadafa macaroni. #sokotostateyabo hafsat
-
Danwaken flour
Hmm wannan danwaken bamagana. Yayi dadi sosai. Sai kingwada sannan kibani lbri😋😋 TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Kosai
#wake ni dai ba Maabociyar wake bane Amma inason kosai sosai shidin ma ya kasance da zafinta ana sauke was daga wuta Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
Sauce din nama mai lawashi
Inason lokacin sanyi,lokacine da ake samun kayan lambu kuma cikin sauki,kamshin lawashi yana mun dadi sosai,shiyasa nake son amfani dashi Samira Abubakar -
Faten dankalin Hausa(sweet potatoes porridge)
Fatan dankalin Hausa yanada matukar dadi 😋musamman kuma idan yaji albasa Samira Abubakar -
-
-
Spaghetti mai hadin ganye
#1post1hope. Wannan taliyal nahadata da vegetable da yawa kuma tayi dadi sosai Samira Abubakar -
-
Shinkafa da wake tareda sauce din alayyahu
#garaugaraucontest. Ina matukar son shinkafa da wake musamman da kananen wake tareda ganye na alayyahu ko kuma zogale yanada matukar dadi sosai. Iyalinama suna songs sosai Samira Abubakar -
Lemon zaki da madara(orange milkshake)
Godiya ga maryam's kitchen,gaskiya yayi dadi sosai,inason shansa a lokacin sahur musamman idan na hadashi da pancake.na saka citta amadadin flavor ,sannan madarar ruwa nasaka,a gaskiya yayi dadi sosai,sai kun gwada zaku gane#sahurrecipecontest Fatima muh'd bello -
-
Farfesun kifi
Yana da dadi sosai gashi y danyi yaji zaiyi mgnanin mura a wannan lokaci namu n sanyi😋😋😋 #repurstate Sam's Kitchen -
-
More Recipes
sharhai (3)