Cuscus with stew

2 cooks are planning to make this
Fatimah Birma
Fatimah Birma @cook_15505849
Gombe

This is delicious and i like to eat

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Ingredients
  2. Cuscus
  3. Kayan miya and oniun
  4. Seaning and maggi and oil
  5. Naman rago

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki sa ruwa atukunya yatafasa amma dan kadan saboda kuskus baya son ruwa sai kisa kadan saboda karya kwabe

  2. 2

    Bayan ya tafasa sai ki zuba iol kadan sannan kisa cuscus dinki ya dahu bashi kaman 10 mint ze dahu sannan ki sauke

  3. 3

    Bayan nann sai kizo miya zaki fara tafasa naman ki sannan kisa mai kayan kamshi da albasa yadda zeji sannan idan ya dahu sosai sannann ki zuba kayan miyi bayan kinyi blending nashi

  4. 4

    Kisa oil ya soyu sosai sannan kisa ruwa kadan bayan kisa maggi da kayan kamshi ki narki ya kara kama 10 mint sannan ki sauke done.....

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Fatimah Birma
Fatimah Birma @cook_15505849
on
Gombe

Similar Recipes

More Recommended Recipes