Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Maradadden kayan miya
  3. Mai
  4. Magi
  5. Curry
  6. Salak
  7. Tumatur
  8. Albasa
  9. Naman sa

Cooking Instructions

  1. 1

    Za a zuba ruwa a tukunya idan ya tafasa sai a zuba wankakkiyar shinkafa arufe idan yayi per boiling sai a tace a mayar tukunyar sai a Kara mata ruwan dumi a rufe ta karasa dahuwa.

  2. 2

    Za a wanke nama saka atukunya sai a saka albasa da magi arube ya ratsa jikinsa sai a sauke a soya a mai mai zafi.

  3. 3

    A zuba markaden a cikin tukunyar idan ya tsotse sai a saka mai aciki a juya

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
on

Similar Recipes