Fried cous-cous with stew

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu cous-cous dinki ki juye cikin bowl saiki zuba mishi ruwan sanyi saiki rufeshi tsahon 5 minutes saiki wanke hannunki ki samu quallender kina iban cous-cous dinnan kina matse ragowar ruwan kina zubawa ciki harki gama saiki daura tukunyar ki kan wuta ki zuba mai dai2 yadda zai soya miki cous2 dinnan naki in yayi zafi saiki juye cous2 dinnan ki saka cokalin katako ki fara juyawa.

  2. 2

    Kina jujjuyawa a hankali har sai kinga cous2 dinki yayi wara2 dama olready kin yayyanka attaruhu da albasa da lawashi saiki juye akai kici gaba da juyawa harsu hadu cikin cous2 dinki saiki zuba curry kici gaba da juyawa tsahon 5 minutes shikenan kin gama soyayyen cous2 dinki.

  3. 3

    Zaki gyara kayan miyanki ki bada a niko miki saiki daura tukunya kan wuta ki zuba mai in yayi zafi ki juye kayan miyanki harya tafaso ki saka kanwa ko baking powder ki jujjuya har kunfar ya fice saiki wanke namanki ki juye aciki saiki yanka albasa da yawa itama ki juye kan naman ki jujjuya saiki rufe su dahu tare har saikin tabbatar namanki ya kusa dahuwa saiki saka maggi da gishiri da kayan kamshi ki jujjuya ki rufe har zuwa time din da miyarki zata karasa.

  4. 4

    Saiki zuba curry ki rage wutar tsahon 5 minutes shikenan miyanki yayi cikin sauki sai dadi sai an jarraba

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
on
Kano
I was born in kano state
Read more

Comments

Similar Recipes