Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Cous cous
  2. Ruwa
  3. Oil
  4. Maggi
  5. Tumatur
  6. Albasa
  7. Attarugu
  8. Tattasai
  9. Corry
  10. Garlic
  11. Ginger
  12. Lawashi
  13. Nama

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki juye cous cous dinki a roba ki zuba masa mai da maggi sai ki motsa kisa ruwa kadan ki motsa ki juye ga abun tatar shinkafa ki aza ruwa a tukunya ki aza abun tatar shinkafar ki turara shi kisa murfi ki rufe ki barshi ya turaru

  2. 2

    Stew din kuma zaki gyara kayan miyar ki ki markada su amma kada su markadu sosai sai ki aza mai a tukunya ki yanka masa albasa idan ya fara soyuwa ki zuba kayan miyar ki ki rufe

  3. 3

    Ki samu nama ki tafasa da ginger da garlic da maggi da albasa tare da lawashi

  4. 4

    Ki koma ga cous cous dinki idan yayi sai ki sauke ki duba miyar ki idan ta fara tsanewa ki zuba maggi da garlic da corry ki kuya ki sauke naman Idan yayi ki zuba ki rage wuta ki barta ta tsane shikenan sai ci

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
on
Katsina

Similar Recipes