Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 2 tinsPowder milk
  2. 2 tblsSugar
  3. 1Egg
  4. Baking powder lil
  5. Cardamon

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki raba powder milk dinki2 1tin kennan, seki saka baking powder kadan kiyi mixing, kifasa egg dinkinnan d iya egg white din zakiyi amfani seki kwaba, idan y hade jikinsa sekiyi making bolls kamar gullisuwa, ki ajiye a site

  2. 2

    Seki dakko dayan madararki kidamata liquid d sugar,ki dora a wuta d cardamon idan y tafasa seki dauko wannan wanda kikayishi kamar gullisuwa kisassakashi aciki kibarshi yayi ta d huwa, zaki ganshi yayiyyi girma, idan y dahu seki juye kisa a fridge yayi sanyi

  3. 3

    Note:- madarar d zaki tafasa ta anaso ki damata b d kauri b, kada tayi kauri d yawa

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Summy Danjaji
Summy Danjaji @Summydanjaji
on
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes