Cooking Instructions
- 1
Da farko ki bare rogon ki,ki kiqa yai taushi,zaki iya kai niqa ko kuma ki kankare da abin goge kubewa,se ki matse ruwa bayan kin goge ko kin niqa
- 2
Bayan nan se ki jajjaga tattasai da albasa da tarugu idan anaso
- 3
Se a zuba a rogon da aka kankare asa maggi da gishiri da spices,a juya gaba daya su hada,se a dinga diba an faifai dashi se daura mai idan yai zafi a soya kada a cika wuta
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11650322
Comments