Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Doya
  2. Kwai
  3. Albasa
  4. Tomato
  5. Attaruhu
  6. Sinadarin dandano
  7. Farin mai

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Da farko zaki fere doyar ki idan kin gama sai ki yanka ta yanda kike so sai ki wake ta sosai ki tsane ta a abin shinkafa

  2. 2

    Sai ki dauko gishiri ki ki barbada da mata sai ki juya ta sosai

  3. 3

    Daman ki dura mai a wuta idan yayi zafi saiki dinga zubawa a cikin ruwan mai din idan ya soyu sai ki gawshe haka xaki tayi har ki gama soyata

  4. 4

    Sai Ki fasa kwai dinki ya Mazubi Mai kyau ki yanka tomatoes dinki da albasa a ciki sai ki saka Sinadarin dandano sai ki dura a frying fan ki soya

  5. 5

    Idan kina da miyar stew xaki iya hadawa da ita

  6. 6

    Aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mum afee's kitchen
mum afee's kitchen @cook_17411383
rannar

sharhai

Similar Recipes