Dafadukan shinkafa mai kayan lambu

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan dafadukan akwai dadi ga sa nishadi.

Dafadukan shinkafa mai kayan lambu

wannan dafadukan akwai dadi ga sa nishadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

6 yawan abinchi
  1. 4shinkafa Kofi
  2. 15attarubu guda
  3. 6tumatir
  4. 2albasa guda
  5. 6 tafarnuwaguda
  6. 1chitta danya babba
  7. Kori chokali 2
  8. 4karas manya
  9. 1korin wake Kofi
  10. 10peas guda
  11. 3Koran tattasai manya
  12. 1 1/2Mai kofi
  13. 10magi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na dora mai awuta da yayi zafi nakawo jajjagagen attarubu,da tumatir,albasa na zuba tafarnuwa, chitta danya, na barsu suka soyu sannan na kawo ruwan nama, Dan ruwa natsaida ruwan girkin nakawo magi,Kori,kayan kanshi,duk nazuba sannan na barshi ya tafasa sannan na kawo shinkafa na zuba nadan juya da muchiya sannan nabarshi ya fara dahuwa saida ya kusan dahuwa nakawo kayan lambu, albasa na zuba sai na barta ta turara sannan na sauke shikenan sai chi.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes