Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
3 yawan abinchi
  1. Kabeji
  2. Attarhu
  3. Albasa
  4. Farin mai
  5. Sinadarin dandano
  6. Kwai

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Da farko a yaka kabeji Manya a wake sai a gyara attaruhu da albasa a markada

  2. 2

    Sai a soyasa sama sama sai a dauko javelin da aka wake a zuba acikin tukunyar a sa asa Sinadarin dandano a dauko kwai a fasa a kai a barsa Ya dan dahu shikenan a sauke

  3. 3

    Za'a iya ci da Shinkafa dasu doya da dankali

  4. 4

    Aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mum afee's kitchen
mum afee's kitchen @cook_17411383
rannar

sharhai

Similar Recipes