Sos din kabeji

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15 mint
mutum 2 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

15 mint
  1. 1

    Ki tafasa kwai, ki wanke tattasai da albasa ki yanka, tafarnuwa ki gyara ki wanke sai ki daka

  2. 2

    Ki wanke tukunya ki Dora kan wuta, ki zuba tafarnuwa, tattasai da albasa sai ki Rika juyawa, sai kisa Maggi gishiri da Kayan kamshi, sai kisa ruwa kadan

  3. 3

    Ki sa kabeji ki yanka kwai ki zuba sai ki rufe na tsawon minti biyar, sai ki sauke. Za'a iya ci da kowane kalar abinci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes