Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Karas
  2. Tsokar kaza
  3. Mai
  4. Attaruhu da albasa
  5. Kayan kamshi
  6. Magi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiyanka tsokar kaza.kiyanka albasa

  2. 2

    Sai ki jajjaga ataruhu,ki yanka karas,sai adora Mai a huta azuba albasa,sai a kawo naman azuba ahada kayan kamshi da magi kita juyawa,sai kikwwo attaruhu kizuba ki ki juya kisa ruwa kadan sai kibarshi Ya fara dahuwa,in yayi kikawo corn flour kisa kadan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes