Awara da sauce din kabeji

ummuabdallah
ummuabdallah @cook_20362859

Shinkafa

Awara da sauce din kabeji

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara
  2. Cabej
  3. Albasa
  4. Attarugu
  5. Magi
  6. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na fara soya awara na ajjiyeta sai nazo nazuba yankakkiya albasata acikin kasko tare da cabej

  2. 2

    Na fara soyawa da mai sai nazo nazuba Attarugu dakakke na zuba magi kayan kamshi ds

  3. 3

    Bayan sun gama soyuwa sai na daukko wan nan awarar na zuba aciki na cigaba da juyawa sai na rufe kamar minti goma sai na sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummuabdallah
ummuabdallah @cook_20362859
rannar

sharhai

Similar Recipes