Cin cin

Ummu Haidar
Ummu Haidar @cook_18556737
Kaduna State

Yayi rimismis

Cin cin

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yayi rimismis

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa mudu uku da rabi
  2. 6 cupsSugar
  3. Barking powder 2sp
  4. Pinch salt
  5. Butter 3 leda
  6. Madara gwangwani uku
  7. Mai
  8. 3Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki tankade fulawa kisa sugar da gishiri da baking powder sai ki cakudasu waje daya sannan kisa butter kiyi missing dinshi sosai sai kisa madara da kwai kiyi ta joyawa sai komi yahade sannan kisa ruwa ki kwaba shi

  2. 2

    Ki tabbatar ya hade sai ki samu abun murji kina murzawa kina yankawa dai dai yadda kike bugata

  3. 3

    Sai a dura mai a wuta in yayi zafi a dinga sawa ana soyawa in ya soyo a kwace asa wani aci dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Haidar
Ummu Haidar @cook_18556737
rannar
Kaduna State
inason girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes