Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. kabeji 1
  2. karas 5
  3. Bama
  4. Albasa 1
  5. Egg 3
  6. Latas

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Adafa kwai ayankashi

  2. 2

    Sannan ayanka duka kayana Amma anfison shi carrot a gogashi a ma gogi

  3. 3

    A hadasu wuri daya sannan asaka bama Aya mutse zaa iya cinshi haka ko azaka a shinkafa or jollof

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Asmau
Ummu Asmau @ummuasmau
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes