Kalallaba - yar lallaba - wainar flour

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Nayi bakuwa tace itadai Abu Mai Dan Mai da yaji takeso shine nayimata yar lallaba da Dan sululu 😅taji Dadi Kuma Alhamdulillah 🙏

Kalallaba - yar lallaba - wainar flour

Nayi bakuwa tace itadai Abu Mai Dan Mai da yaji takeso shine nayimata yar lallaba da Dan sululu 😅taji Dadi Kuma Alhamdulillah 🙏

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mnt
mutum 1 yawan a
  1. Flour gwangwani daya
  2. Attarugu babba daya
  3. Kwai daya
  4. Albasa
  5. Maggi fari kadan da Mrs chef daya
  6. Mai
  7. Dakakken yaji (optional)idan kina bukata

Umarnin dafa abinci

30mnt
  1. 1
  2. 2

    Ki kwaba flour ruwa ruwa Amma tayi kauri kadan saiki fasa kwai kiyanka albasa

  3. 3

    Kisa maggi kikara kadata
    Kisa attarugu ki jujjuya saiki Dora pan a wuta kada kicika wuta

  4. 4

    Kixuba Mai spoon daya kisa kullun ki rufe idan kina Bude sama ya dahu saiki sa Mai gefe de gefe

  5. 5

    Ki juya ta dayan ma ya soyu saiki kwashe a haka harki gama

  6. 6

    Idan kinacin yaji saiki barbada idan bakicin yaji ahakama tayi Dan Karan Dadi😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes