Umarnin dafa abinci
- 1
Za a zuba butter sugar ayita juyawa suhade
- 2
Sai asaka filebo asa kwai ajuya sosai
- 3
Asakafulawa ahadesu
- 4
Sai ayi shape a gasa.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Cookies
#SSMK yanada dadi sosai gakuma saukinyi kuma yarana suna sonshi sosai shiyasa nake yawan yimusu TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Cookies
Wannan biskit din yanada dadi sosai gakuma laushi. Kana sawa abaki yake narkewa. Zaki iya cinta da shayi ko lemu mai sanyi amma nidai da lemu nake cinta TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Milky cookies
Yanada dadi sosai gakuma bawahalan yi #girkidayabishiyadaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Cookies
Cookies yana da dadi, Ana iya cin sa da tea koh juice.kuma za'a iya yiwa yara su tafiya da shi school Hadeey's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
Cookies da busasshen inibi
Yarona yanason cookies shiyasa bana gajiya dayimasa domin jin dadinsa,thank you sadiya jahun. #2206 Meenat Kitchen -
Cookies
Cookies nada kyau a rikayima Yara surika zuwa dashi makaranta, ko Kuma Wani event idan yatashi, Kai ba Yara kadaiba hadda manya Mamu -
-
-
-
-
-
-
-
Toasted vanilla cake
Ina son duk wani abu daya danganci fulawa nayi wannan cake yayi dadi sosai iyalai na sunyi farin ciki d wannn cake 😍😘 Umm Muhseen's kitchen -
Cookies
Inason cookies sosai sbd natashi naga mama nayinshi sosai,har na koya amma bantaba kawowa araina ba za 'ai mai wani ado kuma yayi kyau da dadi saida naga jahun tayi ,thanks jahun for the recipe. Maryamyusuf -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7703920
sharhai