Abinsha na kankana da gwanda

Ummu amatullah
Ummu amatullah @cook_13919812
Sokoto

Abinsha na kankana da gwanda

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 20mintuna
Hudu
  1. Rabin kwalon kankana,
  2. Rabin gwanda
  3. sugar ludayi daya
  4. madara ludayi daya
  5. kankara daya

Umarnin dafa abinci

Minti 20mintuna
  1. 1

    Na yanka kankana da gwanda kananu,

  2. 2

    Nasaka a roba nasa madara gari da sugar

  3. 3

    Da Lanka najuya

  4. 4

    Shikenam saisha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu amatullah
Ummu amatullah @cook_13919812
rannar
Sokoto
food and nutrition
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes