Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10510266
Da farko xa'a tankade fulawa axuba a maxubi me fadi sai a xuba kuka dama an jika kanwa sai a kwaba.
A Daura ruwa a wuta idan ya tafasa sai a fara jefa dan waken
Bayan yayi tafa uku xuwa biyar sai a kwashe. A soya mai asa maggie a dafa kwai sai ahada asa yaji aci lfy.
An kwafa!
More Recipes

sharhai