Brown spaghetti

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

#moon tana d matukar dadi sosai gata gwanin ban sha’awa ko a ido

Brown spaghetti

#moon tana d matukar dadi sosai gata gwanin ban sha’awa ko a ido

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa 1mintuna
5 yawan abinchi
  1. 2Taliya guda
  2. 10Attaruhu guda
  3. Karas guda 3 manya
  4. 15Green beans guda
  5. Peas rabin kofi
  6. Albasa guda 1 babba
  7. Mai domin soyawa
  8. 10Sindarin dandano guda
  9. 2Onga guda
  10. Gishiri kadan
  11. Sweet corn rabin kofi
  12. Soysauce cokali 1

Umarnin dafa abinci

Awa 1mintuna
  1. 1

    Da farko xaki karkaya taliyan taki a roba sai ki xuba Mai a tukunya in yayi xafi sai ki xuba taliyan

  2. 2

    Kita juyawa har sai ta xama brown

  3. 3

    Sai ki tsane ta a colander

  4. 4

    Sai ki yayyanka vegs dinki ki wanke ki dan tafasa green beans din d peas sbd suna d tauri sai ki jajjaga attaruhun ki

  5. 5

    Sai ki maida tukunyar ki kan wuta ki xuba taliyan nan ki xuba jajjagagen attaruhun ki xuba sinadarin dandanon ki akai ki juya

  6. 6

    Sai ki kawo tafasshen ruwa daidai yadda xai dafa miki ki juya ki xuba vegs dinki

  7. 7

    Sai ki xuba soy sauce dinki ki ki dan xuba Mai kadan ki juya ki rufe ki barta ta dawo ta tsotse

  8. 8

    Inta tsotsen ruwan sai ki sauke

  9. 9

    Shikkenan an gama n hada tawa d coleslow d gashashiyar kaza

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

sharhai (2)

Similar Recipes