Zobo(Hadin kayan kamshi)

Wanan hadin zobo nayi shine da sallah dan sallamar baki da kuma wanke maikon nama, yafi kowanne zobo da na tabayi dadi dan yaji kayan hadi.
Zobo(Hadin kayan kamshi)
Wanan hadin zobo nayi shine da sallah dan sallamar baki da kuma wanke maikon nama, yafi kowanne zobo da na tabayi dadi dan yaji kayan hadi.
Steps
- 1
Ga kayan da nayi amfani dasu.
- 2
Zaki cika hannunki da ganyen zobon sau uku,ki wanke da ruwa, ki zuba a tukunya.Ki wanke kanunfari,citta da ganyen na'ana ki zuba akai, ki hada da girfa(kadan)ko garin ko tsinken da ruwan da kike bukata ki kunna wuta har ya tafasa.
- 3
Zaki tace zobon ki ajiye, ki samu cucumber da citta(idan danya ce) ki markada a blander da ruwa sai ki tace ruwan, ki zuba a cikin zobon nan, ki saka sikari da kankara ko ruwan sanyi.
- 4
Wanan hadin zobon yana da dadi da rikitaccen kamshi mai daukar hankali.
Similar Recipes
More Recipes
-

Radek Bumbálek
-

Radek Bumbálek
-

chef Nidhi Bole
-

Swati Sheth
-

Golden yolk chicken pasta, no cream (49g protein)
Studio Shoki
-

Neon pink dragon fruit smoothie, no protein powder
Studio Shoki
-

Whitney | Sprinkle&Spice
-

Myles Levin
-

Myles Levin
-

Myles Levin
-

chanr704
-

Foodielover
-

karymelovesfood -

skunkmonkey101
-

Piquello glaze covered mushooms
Codey J Ibarra
-

Elsi Issac
-

jyotibahirat
-

Bethica Das
-

Winnie Kulumba
-

Asthmeen
-

Ami Adhar Desai
-

Geeta Godhiwala
-

Aakansha Tyagi
-

Kelsey







Comments