Kunun gyada mai kwakwa

Kunun gyada akwai dadi musamman inkin hada da madarar gariii da kwakwaaa.
Kunun gyada mai kwakwa
Kunun gyada akwai dadi musamman inkin hada da madarar gariii da kwakwaaa.
Steps
- 1
Ki samu tukunyarki maikyau ki a jiye a gefe wacce zata isheki kunun.
- 2
Ki samu roba mai kyau ki zuba nikakkiyar gyadar taki Kadan ki kara mata ruwa ki mutsiketa sosai sai ki tache a tukunyar dazakiyi kunun sai ki kara zuba ruwa a wannan daddagin ki kara ruwa ki kara tacewa haryayi miki daidai adadin ruwan dakikeso kiyi kunun,sai ki Dora tukunyar a wuta yatafasa,ki kara masa minti 5 bayan lokacin tafasarsa SBD gafi gafin gyadar yafita.
- 3
Agefe saiki dama flour dinki da wannan nono kadai ki hada da madarar garin ki dama kamar damin flour din wainar flour sai kirinka zubawa kina juyawa da whisker har tayi kaurin da kikeso saiki sauke kizuba kwakwarki. Kizuba a jug. asha lafiyaaa.
Similar Recipes
More Recipes
-

બનાના રોજ પ્રીમિક્સ મિલ્ક શેઇક
Shilpa Kikani 1
-

Crunchy Creamy and Healthy Breakfast 🍓🍒
Yummy everyday
-

Sarvat Hanif
-

Homeroom's Classic Mac - the Mac & Cheese Cookbook
Cluelesskitty
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

stacyperdue
-

Kels Ro
-

Crockpot apple dump cake#mycookbook
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Vegan Recipes-Vegan Guinness Irish Stew
sabrina.at.gym
-

Chef Nena
-

Zahra_meys Delicacies
-

F.B
-

Debjani Dutta
-

Aparna Raja
-

Natalie Marten (Windsor__Foodie)
-

Krupa Kapadia Shah
-

Abha Agam Singh
-

Sandhya Upadhyay
-

DrKhushboo Bansal
-

Piyali DE






Comments