Pap(koko)
Koko kawai dadi musamman da kosai kam.
Steps
- 1
Kizuba ruwa ki Dora a wuta Indan ya tafaso daman kinada gasararki hadaddiya mai kayan kamshi fara tas kidamata da ruwansanyi ko ruwadai mara dumi yayi Dan kauri kamar na wainar flour,
- 2
Daga ruwanki ya tafaso sai ki juye kaitsaye akan gasararki batare da kin juyaba kuma ruwan kizubashi kaitsaye ba ahankaliba kadan Kadan ba.kizuba dai dai ya hau kan kullin gasararki bayan kinzuba sai ki juuuuya ahankali anan zakiga yayi kauri ko da saura. Idan yayimiki kauri sosai sai ki kara ruwan kina juyawa haryayi yadda kikeso.
- 3
Idan kuma yayi ruwa ya tsinke,sai ki juye a tukunya mai kyau kirage wuta sosai kina juyawa akan wutar ahankali karkibari yayi gudaji,daga yamiki kaurin da kikeso sai ki sauke kizuba a flaske.asa sugar a hada da kosai.wasu insun gama kokon suna Dan zuba ruwan gasara kadan Dan ya Dan kara haske Yakuma kara dadi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Priyangi Pujara
-

Deepti Johri
-

naokoyyy
-

Vidyutaa Kashyap
-

Beena Radia
-

A Delicious and Easy Oven-Baked Fish Recipe! 🐟✨
Yummy everyday
-

Poha Fried Cups / Flattened Rice Fried Cups
Madhumita Bishnu
-

Sarvat Hanif
-

Chorizo and Roasted Poblano Wild Rice
Rebecca Dunsworth
-

Quick and Easy Spicy Chicken Strip Tacos
Crock Pot Girl 🤡
-

Cool Ranch Doritos Baked Chicken 🐔
Crock Pot Girl 🤡
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

cookwhenbored
-

Italian meatballs aka Polpette
Themis Themis
-

S..Yusuf
-

taniya sidique -

ummu haneefa's Kitchen
-

Zahra_meys Delicacies
-

Mary Dania
-

Marie Anderson
-

Maryam Mukhtar Nayaya ( Mrs A I Zira)
-

Xahra’s Cuisine
-

Maryam Mukhtar Nayaya ( Mrs A I Zira)
-

kimans Catering & Global Concept





Comments