Steps
- 1
Kasami farar shinkafarka kajikata tsahon awa biyu ko uku
- 2
Sai katsameta daga cikin Ruwa ka wanketa
- 3
Sai azubata a madauki don kaita markade ko amarkada a blander
- 4
Sannan ka kawo yeas dinka ka zuba Bayan ankawo markade amma wasu sukan zubawa kafin Kai markaden
- 5
Sai ka kawo gishirinka da shuger ka zuba sannan ka juya shi ka rufe sannan ka kaishi guri mai dumi ko Rana kabashi awa daya ko biyu
- 6
Bayan ya taso sai ka saka beykin fauder sai ka juya sai kafara suya
Similar Recipes
More Recipes
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Bina Samir Telivala
-

deoyani
-

This Viral Phyllo Crinkle Cake Is So Easy! 🍒
OnlyProven Recipes
-

Persian-Style Cardamom and Rosewater Cake with Pistachios
Fateme Persian Kitchen
-

Cucumber Peanut Salad with Grapes
Padmini Venkatesan
-

Sarvat Hanif
-

Easy Crockpot Chicken Noodle Soup
Mad Cook
-

CrockPot Easy Creamy Chicken Enchilada Pasta 🍝
Crock Pot Girl 🤡
-

StephieCanCook
-

Pressure Cooker Chinese Beef Rib and Tendon Stew
Lance Wilson
-

Khyati Dhaval Chauhan
-

Hauwa Musa
-

RUCHIKA
-

khamz pastries _n _more
-

Beyond The Taste
-

Nosheen Nadeem
-

Whosayna’s Strawberry Cheese Cake
Husseina Nazir
-

Hafsa Salihu Alhassan
-

Geeta Godhiwala
-

mithu








Comments