Steps
- 1
Kiwanke shinkafar ki ki zuba a cikin ruwan zafi kiyi per boiling dinta,idan ta Fara nuna Sai ki sauke ki zuba a matsami Sai ki ajiye a gefe
- 2
Kiyi jajjagen tattasai da attarugu Sai ki zuba acikin tukunya,ki sa mai ki yanka albasa Sai ki soya idan ya soyu Sai kisa ruwa kadan sannan kisa kayan hadinki,
- 3
Idan ya tafasa Sai kisa shinkafar ki Sai ki rufe. Sai ki yanka carrots, green beans,onion,da green pepper,Sai wanke kisa a matsami.idan ruwan shinkafar ki ta kusan tsotsewa Sai kisa kayan hadinki a ciki ki hadasu sosai Sai ki rufe Sai ki rage wuta.Bayan Dan mintuna kadan Sai ki sauke.
- 4
Yanda akeyin coslow,ki yanka cabbage, carrots,cocumber sai ki sa gishiri kadan sannan ki wanke ki sa a matsami bayan ruwan ya tsiyaye Sai ki zuba a cikin plate Sai kisa mayonnaise.. za'a iya ci da sauce
Similar Recipes
More Recipes
-

Foram C. Virani
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Monika Jain
-

Deepti Johri
-

Heena Jani
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Shobha Deshmukh
-

Sudipa Gope
-

J.A.B.
-

Christina
-

Christina
-

crissy3622 -

Randy
-

Polly Basu
-

DrKhushboo Bansal
-

RUCHIKA
-

meenakshi lalit food recipes
-

savi bharati
-

Jagruti Manish (Dalwadi) Shah
-

Vanitha Bhat -

Misses Sajjad Memon
-

crissy3622 -

Sunita Maheshwari








Comments