Biskin shinkafa,miyar kwai
Im a fan of any type of biski
Steps
- 1
Ki wanke shinkafarki wacce aka barxa kixuba a cikin buhu kisa a steamer dama kinriga d kinkunna wuta
- 2
Idan shinkafa ta turaru saiki juye a mazubi kisa gishiri kadan da mai ki juya saiki kawo carrot,green beans da peas ki xuba akai dama kin gyarashi kin yanka yadda kk so kananu koh manya saiki juya a buhu ki maidashi kan wuta y turara ki sauke idan y dahu
- 3
Ki dora tukunya akan wuta kisa mai da albasa idan y soyu ki xuba attaruhu wanda kk jajjjaga akai ki soyasu sama sama saiki daukoh tomatoes yankakke kixuba akai ki soyasu kisa curry,spices,seasoning cube ki juya kidan barshi y soyu saiki fasa kwai a wata robar ki kadashi ki juye akan miyar ki juya harsai y hade jikinsa sannan ki dauko yankakken kabeji kixuba shima ki juya kibarshi yadan dahu saiki sauke
- 4
Kixuba biskin a plate d miya aci dadi lpy
Similar Recipes
More Recipes
-

Ifeoma Obianagha
-

Hareem Malik
-

Fried Potatoes with cheese and Japanese sauce
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Lemon White Chocolate Chip Cookies
Hope Brincat
-

Sangita Vyas
-

Healthy tasty unique sabudana dry fruit kheer
Ramaben Joshi
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Jigisha Modi
-

Laura
-

Tra Cul
-

PittbullMom2014
-

Chris Jordan
-

Bakers spice
-

hafsycakes nd more
-

Meenah’s cuisine -

Leemart's Cul
-

Chef Leemah 🍴
-

faryal
-

Keshari Chintan Parihar
-

Maryam Abdulkarim Halliru
-

skunkmonkey101
-

Shari








Comments