Steps
- 1
Da farkoh zakiyi per boiling din macaroni dinki da Carrot da green beans kitaceta ki aje ta agefe
- 2
Sai ki daukoh kaskoh kizuba mai dan dai dai ba mai yawa ba idan ya danyi zafi saiki daukoh kwai dama kin fasa a dan kwano kin zuba dan maggi da kayan kanshi kin kadashi to saiki zuba akan mai din daya dan fara soyuwa saikiyi ta juyawa ya dugurguje saiki daukoh Attaruhu da albasa kizuba sai spices dinki da maggi saiki juya ya dan soyu saiki daukoh macaroni dinki itama kizuba kiyi ta juyawa kamar na 3m haka to saiki dan zuba ruwa kadan saiki rufe kirage wuta kibata 3m shikenan sai a sauke😋
- 3
✍🏻Written by
*Rukayya m jamil*
*Mrs Nasir *
CEO
👩🍳RuNas Kitchen👩🍳
Similar Recipes
More Recipes
-

Ruchi Agarwal
-

Jigisha Modi
-

pinal Patel
-

Sangita Vyas
-

Simran Ridhima
-

Vidyutaa Kashyap
-

Darshana Patel
-

Dahi Baingan (Eggplant in Yoghurt Gravy)
Bethica Das
-

Beena Radia
-

invaderkim
-

Nafeesa Mustafa
-

Lemon Garlic Basil Orzo with Grilled Chicken
Chef Bryce
-

Air Fry with Me
-

DrAnupama Johri
-

Seema Agarwal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Deepti Patil
-

Lovely Bishoyee
-

Ruchika Anand
-

Ramiz Gujjar
-

Nosheen Nadeem
-

Ayshert Zauro Delicacies
-

Vrinda Idnani









Comments