Mangolash fish

Ina San wanna hadin Kifin, sabi da yana da dadi da dadin sarrafawa, Sanan zaki iya Cinsa haka za Kuma ki iya ci dadi shinkafarki ko dankalinki ko couscous 😁
Mangolash fish
Ina San wanna hadin Kifin, sabi da yana da dadi da dadin sarrafawa, Sanan zaki iya Cinsa haka za Kuma ki iya ci dadi shinkafarki ko dankalinki ko couscous 😁
Steps
- 1
Da farkon zaki wanke kifinki Sosai da vinger ya fita Sosai, sai ki ajjiye shi ya tsane, Sanan ki Samu flour Dinki ki zuba a Cikin bowl sai ki Saka Mata Magi da dry cittah a Ciki ki bade Kifin ki dashi
- 2
Idan kin gama sai ki soya Kifin a Cikin mai yanzu soyu Sosai ki kwashe
- 3
Sai ki samu tukunya ki Dora ko zuba Mai a Ciki,sai ki zuba yankakkyen Attaruhunki da Albasa da red pepper Dinki da caorrot Ciki ki Dan soya ya soyu sai ki zuba ketchup dinki Ciki kisa kayan dandani da tafarnuwa da cittah Corry ki zuya sosai, Sanan ki Dama coundflour Dinki ki zuba Ciki kisa juya
- 4
Sai ki dakko Kifin ki k zuba a Ciki ki juya ki barshi like 7mint ki kwashe sai ki zuba sweetpeper Din ki ki zuba parsily akai shikkenan
- 5
Done
Similar Recipes
More Recipes
-

Easy Homemade Dog Cake (Crazyforcrust.com)
Cluelesskitty
-

Healthy Yellow Moong Dal Soup😋
Anoli Vinchhi
-

Tips How to Preserve Banana at Home
Krishna Biswas
-

Sanuber Ashrafi
-

Rekha Bapodra
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Sweet Glutinous Rice in Palm Sugar Syrup
Pinkblanket's Kitchen
-

Shah Anupama
-

Rewwdog
-

Mos Chef
-

Crock Pot Girl 🤡
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Oyster minced pork and eggplant
Gemima Birch
-

Umme Yousuf
-

Mitch 👑
-

Diana Teretio
-

Ummu Sumayyah -

Sigrun
-

Aeesha Bappa -

Rahinerth Sheshe's Cuisine
-

Delicious French Toast (eggless)
mommyof2

















Comments